News

Rasmus Hojlund ne ya farke ƙwallon da Bournemouth ta ci Manchester United a Premier League da suka tashi 1-1 ranar Lahadi a ...
Ipswich Town ta yi ban kwana da Premier League ta bana, za ta koma buga Championship a baɗi, sakamakon rashin nasara a 3-0 a hannun Newcastle. Ranar Asabar Newcastle ta doke Ipswich Town a wasan ...
Mikel Arteta ya ce Arsenal za ta sa Liverpool ta yi ta jiran ranar da za ta lashe Premier League na bana, ba dai a wannan ...
Manchester City ta doke Crystal Palace da cin 5-2 a wasan mako na 32 a Premier League da suka buga ranar Asabar a Etihad. Palace ce ta fara cin biyu cikin minti 21 da fara tamaula ta hannun Eze da ...
Manchester United ce ta 14 a teburin Premier League, yayin da Athletic Bilbao take ta huɗu a gasar La Liga ta Sifaniya.
Rasmus Hojlund has scored in added time to salvage a 1-1 draw for Manchester United at Bournemouth in the Premier League.
Kocin Manchester United Ruben Amorim ya dage kan cewa ungiyar tasa na nan da farin jininta ga 'yanwasa duk da matsayi na 14 ...
Andre Onana ne zai tsare ragar Manchester United a Europa League da za ta fafata da Lyon ranar Alhamis a Old Trafford, in ji ...
Daniel Farke deserves praise for getting Leeds United promoted, but might not be able to secure their Premier League safety.