Hukumar EFCC a Najeriya ta jaddada cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ruwa a jallo, akan zargin ...
Abdulahi Bello Diginza ke cewa mu kwana lafiya. Asalin hoton, Getty Images Jami'an Taliban sun ce aƙalla mutum 50 ne suka mutu, wasu fiye da 100 suka jikkata sakamakon mummunar ambaliya da ta auka wa ...
Matsayar EFCC ta ci karo data ofishin yada labaran Yahaya Bello dake cewar tsohon gwamnan ya mutunta gayyatar hukumar.