News

Ipswich Town ta yi ban kwana da Premier League ta bana, za ta koma buga Championship a baɗi, sakamakon rashin nasara a 3-0 a hannun Newcastle. Ranar Asabar Newcastle ta doke Ipswich Town a wasan ...
Mikel Arteta ya ce Arsenal za ta sa Liverpool ta yi ta jiran ranar da za ta lashe Premier League na bana, ba dai a wannan ...
Rasmus Hojlund has scored in added time to salvage a 1-1 draw for Manchester United at Bournemouth in the Premier League.
Kocin Manchester United Ruben Amorim ya dage kan cewa ungiyar tasa na nan da farin jininta ga 'yanwasa duk da matsayi na 14 ...
Ita ce ta 14 a teburin Premier League, yayin da Athletic Bilbao take ta huɗu a gasar La Liga ta Sifaniya. Sai dai kuma, United ta saba yunƙurowa domin ceto kakar wasan da ta ba ta yi ƙoƙari ba ...
The race for Champions League qualification got even tighter in the Premier League after Chelsea beat recently crowned champion Liverpool and Newcastle dropped points at Brighton.
Rasmus Hojlund ne ya farke ƙwallon da Bournemouth ta ci Manchester United a Premier League da suka tashi 1-1 ranar Lahadi a Vitality. Wannan sakamakon ya zama kalubale ga Bournemouth, wadda ke ...
Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Paris St Germain da ci 1-0 ranar Talata a wasan farko zagayen daf da karshe a Champions League a Emirates. PSG ta fara cin ƙwallo ta hannun Ousmane Dembele a ...